Posts

Showing posts from August 1, 2021

DAGA YANZU MASU AMFANA DA RIKICHIN SIYASAR JAHAR ZAMFARA BASU SA KE SAMUN NATSUWA---------------------------Akwai Bukatar mu lura da kyau a kowwache gaba ta siyasar jahar Zamfara a duk lokachin da ake tunanin samun hadin kai da fahimtar juna a siyasar jahar akwai wasu shedanu wadanda gidajen siyasar su sun mutu basuda amfani ga al'ummar jahar Zamfara, zasu shiga su fita su fara rubuche-rubuche wadanda daga karshe zasu mayar da hannun agogo baya, wadannan mutanen yanzu haka sun fara kuma idan mai girma Gwamna bai taka masu burki ba zasu cigaba da haifar masa da rikichi a siyasar shi, daga karshe abunda kawai suke so a basu kudade su riqa zuwa yawon buda ido suda iyalan su a kasashen ketare.Wadannan mutanen sun kasu gida uku kuma duk mutum guda ya kyankyasosu, gasu kamar haka:1. Gidan Siyasar Yarima2. Gidan Siyasar Wakkala3. Gidan siyasar Jaji.Dukkanin su suna biyayya ga Yarima kuma basu taba barin mai girma Gwamna ya samu zaman lafiya a siyasar shi muddin yace zai jawo Shehi da Sen. Marafa domin zaman sulhu da nufin dunke duk wata matsala domin fuskantar jahar Zamfara.Yarima yana matukar hassadar Shehi kuma muddin da yawun bakin shi babu wata maslaha da zai bari a samu tsakanin Matawalle da Shehi, domin bukatar shi ya za'ayi ya kawar da shehi ta kowwane irin yanayi.Jaji ya jagoranchi shugaban kwamiti na tsaro a majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya a dai-dai lokachin da jahar Zamfara ta ke bukatar kulawa ta musamman babu wata hubbasa wadda zamu nuna ta fannin kikarin da yayi ga tsaron jahar Zamfara, haka zalika dukkan dan jahar Zamfara yasan irin makudan kudaden da ake zargin ya sata na makamai, wanda ko a kwanakin baya EFCC ta shafawa gidan sa da ke tudun wada jan fenti.Daga yanzu duk wani shedani da kuka gani yana yabon Yarima daga cikin kyankyasar su ne, haka zalika zaku cigaba da ganin rubututtuka na cin mutunchi ga Jagororin mu, Musamman Shehi da Sanata Marafa domin sune ciwon idon su.Mudai yan jamiyyar APC ne kuma isko mu akayi, jagororin mu sun san yanchin mu, bamu taba kulla alaqa da yan sari, yan jari hujja masu siyasa da gidan gona, anso a chimana mutunchi amma Allah ya tabbatar da gaskiya, indai har mai girma Gwamna da gaske yakeyi akan wannan sulhun ba turo shi akayi ba tabbas in shaa Allah za a samu cigaba, domin Allah baya bata shirin masu son gyara, amma idan har akwai wata manufa acikin neman wannan sulhun tabbas jagororin mu a natse suke kuma suna kallon dukkan abunda zai kai ya komo, baza'ayi mana laya ba da izinin Allah.Daga yanzu babu wata sauran natsuwa daga wurin masu kasuwanchi da rikichin siyasar jahar Zamfara, da yardar Allah kudin jahar Zamfara basu sake shiga gidan gonar kaji idan 2023 tayi in shaa Allah, domin al'ummar jahar Zamfara zasu yiwa kansu zabi na shugaba wanda baya biyayya ga munafuki da munafucchi.Ya Allah duk wani mai shirin yin wani kulle-kulle da tuggu akan zaman lafiyar siyasar jahar Zamfara Allah kasan shi kayi mana maganin shi, Allah yaba gwamnatin Matawalle dama ta fuskanchi ayyukan da ke gaban ta domin ciyar da jahar Zamfara gaba.Amin.Mansoor M. Haroon01 August, 2021Chairman:SEN. MARAFA SOLIDARITY FOUNDATION, ZAMFARA STATE

MATASA A MOTSA

Image

MAKAHO DA WARGAJI.

pwk8v

NAR TV

 

SPOKESPERSON OF SEN. MARAFA ASK ZAMFARA APC SUPPORTERS NOT TO PARTICIPATE IN FRESH MEMBERSHIP RE-VALIDATION EXERCISE.

 The Spokesperson of Senator Kabiru Garba Bello Bakyasuwa has declared that members of APC Yari faction has no business with the rescheduled APC membership re-validation exercise rescheduled for Zamfara since the Hassan Nasiha led caretaker committee Bakyasuwa who spoke to the managing editor of this medium on phone said, there is no way their faction of the APC can participate in an exercise which is illegitimate according to law. They are not legitimately constituted and our faction of the APC did not recognize their committee and by implications we cannot recognize their action. He said as per as they are concerned their membership cards are valid since there is no NEC or NWC decision reached to invalidate the membership card noting that it’s the same membership exercise conducted by all the states together with Zamfara that is used as ladder for the APC to conduct the nationwide Congress currently going on across the country. “Someone who does not have a party membership c...

ZAMFRA POLICE ANNOUNCES THE RESCUE OF 2 ABDUCTED STUDENTS OF FGC BIRNIN YAURI

  Zamfara State Police Commissioner Hussaini Rabiu said his men attached to tactical operation had on Saturday succeeded in rescuing two abducted students of FGC Birnin Yauri at a nearby bush of Babbar Doka village of Dansadau district of Zamfara State. The Police Commissioner while addressing a press conference gave the names of the abducted students as Maryam Abdulkarim a 15-year-old girl from Wushishi and Faruk Buhari a 17 years old boy from Wara in Kebbi State. Hussaini Rabiu Said the students have been taken to the hospital for medical examination, and they were debriefed at the police headquarters in Gusau. He further said, the victims would be handed over to Kebbi State Government through the state police commissioner.