Posts

Showing posts from October 15, 2022

Gwamnatin jahar Zamfara zata dauki mataki ga duk wanda yake da sa hannu akan mutanen aka raunata wajen taron jamiyyar P.D.P agarin Gusau jahar Zamfara, cewar maigirma mataimakin gwamnan jahar Zamfara sanata Hassan Nasiha Gusau.Sanata Hassan Nasiha yayi wannan jawabinne a asibiti lokacin da yaje duba wadan suka samu raunukan kamar yadda zaku gani cikin wannan bidiyon.15/10/2022Cargo tv

Image