Posts

MINISTER SADIYA UMAR FARUK TA KADDAMAR DA SAFIYON (MPI SURVEY) DOMIN YAKI DA FATARA A NAJERIYA. Gwamnati ta fara binciken yadda fuskokin fatara su ke a Nijeriya Ma'aikatar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta Tarayya ta bayyana wani safiyo da ta ke yi kan yadda fatara ta ke ta fuskoki daban-daban a ƙasar nan (Multidimensional Poverty Index (MPI) Survey).Minista Sadiya Umar Farouq ce ta ƙaddamar da safiyon na MPI ta hanyar yanar gizo a ranar Talata.A lokacin ƙaddamarwar, ministar ta ce Nijeriya ta bi sahun ƙasashe da su ka fara inganta hanyoyin su na yanke shawarar gudanar da shirye-shirye ta hanyar amfani da bayanan da aka samu daga binciken na MPI.Ta ce, “Kowa ya amince a yi aiki da tsarin MPI ne saboda hanyoyi daban-daban da kuma yarjejeniyoyin ƙasashen duniya da aka yi, ciki har da Muradan Cigaban Ƙarni na Duniya, wato 'Millennium Development Goals' (MDGs), waɗanda an maye gurbin su da Muradan Cigaba Masu Ɗorewa, wato 'Sustainable Development Goals' (SDGs) domin su shafo sassa daban-daban na rashi wanda shi ne ruhin fatara da abubuwa masu alaƙa da ita. “Saboda haka abin farin ciki ne mu tafi tare da sauran muryoyi masu ƙarfi wajen hasko muhimmancin aiki da masu ruwa da tsaki daban-daban a kan yaƙi da fatara, kawar da yunwa, bada nagartaccen ilimi, matakan yanayin ƙasa da kuma rungumar kowa, waɗanda dukkan su muhimman abubuwa ne wajen shaidar da MPI ke samarwa.” Sadiya Umar Farouq ta lura da cewa gwamnatin Muhammadu Buhari ta samu nasarar inganta rayuwar sama da mutum miliyan 10 ta hanyar fidda su daga matsananciyar fatara ta hanyar ɗimbin shirye-shiryen gwamnatin, waɗanda su ka haɗa da shirin inganta rayuwa na ƙasa, wato 'National Social Investment Programme' (NSIP), da GEEP, Npower, NHGSFP da wasu da dama. Ta ce, “Wannan muradin ya na yin la'akari da yawan jama'ar da ƙasar nan ta ke da shi yanzu wanda ya kai kimanin mutum miliyan 200, da kuma buƙatar samar da ingantacciyar shaida don tsara shiri. “Don haka Ma'aikatar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta Tarayya ta tsaya tsayin daka wajen yin haɗin gwiwa da hukumomin gwamnati daban-daban, da ƙungiyoyin bada agaji da kuma masu zuba jari masu zaman kan su domin sa hannu a shirye-shirye tare da tabbatar da tasiri ga aiki ta hanyar bayanan da aka tattaro daga MPI don tabbatar da gaskiyar gwamnati ga al'ummar ƙasa ta hanyar ingantaccen sa-hannu ga shirye-shiryen gwamnati ta fuskoki da dama waɗanda za su tumɓuko tushen fatara.“Bugu da ƙari, ma'aikatar za ta haɗa gwiwa sosai da Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, wato 'National Bureau of Statistics' (NBS), domin gudanar da bincike a kai a kai a kan fatara ta hanyoyi daban-daban tare da yadda ake kashe kuɗi a matakan ƙasa baki ɗaya da na jihohi don tabbatar da matsayin da fatara ta ke a Nijeriya kuma a yi amfani da abin da aka binciko wajen gudanar da wani shiri ko tsari na gwambati.”Ma'aikatar za ta haɗa gwiwa da mutane 'yan kasuwa ko kamfanoni ta hanyar yin amfani da hanyar musamman ta shirye-shiryen haɓaka rayuwa don a ƙirƙiro wata taswira ko na'urar bin diddigi ta fatara a matakin ƙasa da na jiha wanda hakan zai taimaka wajen samar da cigaba a ƙudirorin rage fatara.Haka kuma za ta haɗa gwiwa da Ma'aikatar Kuɗi, Kasafi da Tsare-tsare na Ƙasa ta hanyar amfani da bayanan MPI don inganta rarraba kasafi ga sashe da jiha don kai wa ga mutane da ƙauyuka da gundumomi masu tsananin buƙatar kulawa.Ministar ta gode wa Bankin Duniya, UNDP, OPHI, UNICEF, Ofishin Jakadancin Kanada, da sauran hukumomin ƙasa da ƙasa saboda tallafin da su ke bayarwa wajen kawar da matsananciyar fatara ya zuwa shekarar 2030.Manyan baƙi da su ka bada saƙwannin goyon baya a taron sun haɗa da Kakakin Majalisar Wakilai, Rt Hon. Femi Gbajabiamila, wanda Hon. Sanusi Garba Rikiji ya wakilta, da kuma Ministar Kuɗi, Kasafi da Tsare-tsaren Ƙasa, Hajiya Zainab Shamsuna Ahmed, da Ƙaramin Ministan Kuɗi, Kasafi da Tsare-tsaren Ƙasa, Prince Clem Agba, da Babban Jakaden Kanada a Nijeriya, da Wakilin Ƙasa na UNDP, Mista Mohammed Yahaya, UNICEF, da Daraktan OPHI, Shugaban Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS), Dakta Yemi Kale, da Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Al'amuran Tattalin Arziki, Ambasada Yemi Dipeolu, da Sabine Alkire daga Jami'ar Oxford, da Kodineta na Ƙasa na ofishin tallafa wa al'ummar ƙasa, wato 'National Social Safety Nets Coordinating Office' (NASSCO), Mista Iorwa Apera.

Image

KWAMITIN ZAGAYEN MAULUDIN MANZON TSIRA (S.A.W.W) YA KAI GUDUN MAWAR MAGANI A ASIBITIN FUNTIWA. DAGA HUSSAINI YERO FUNTUA.Kwamitin zagayan Maulidin Annabi (SAW ) karkashi jawuyar Shek Abubukar Alti Funtuwa,su kai tallafin magani a Asibitin Tundun wada Funtuwa dan talawa masu Annobar Gudawa da Mai. Shugaban Kwamitin Lafiya na Zagayan Maulidin Malam Hafizu Tukur da Sakataren babban Kwami Zartarwar Kamitin , Ibrahim Bawa da saura Manbonin suka jagoranci mika tallafin magani ga Shugaban Asibitin Tundun .A jawabin sa Malam Hafizu Tukur ya bayyana cewa, Kwamitin zagayan Maulidin na Yan Funtua da Zawuyar Shek Abubukar Alti ke gudanarwa a duk shekara, qarqashin jagorancin Khalifa Ali Saidu Alti ,muka kawo ma 'yan uwan mu da Annobar Gudawa da Mai ya same su.albarkacin Sayyidina Rasulillahi (swa) .da fatan Allah ya masu lafiya ya Kuma kawo mana karshen wannan Annoba.A nasa jawabin , Sakataren Kwamatin Amadadin Shugaban Babban Kwamitin, Bishir Muhammad Kin Funtuwa ya bayyana cewa,Wannan Kwamitin zagayan Maulidin yana gudanar da ayyukan jinkan da tallafawa Marasa karfi da ziyar gidan Yari da da dai sauran su.Shugaba Mai kula da Asibitin Tundun wada Funtuwa,Lawal Shehu Auta (Lawal ta) ,ya bayyana godiyar sa ga Kwamitin zagayan Maulidin Annabi da ya kawo mana gudunmuwar magunguna Kuma Wannan tallafin yazo alokacin da ya dace,Kuma zai taimaka wajan ceton rayuwar mutane da dama.Kuma yayi kira ga sauran kungiyoyi da masu hannu da shuni da suyi koyi da Wannan Kwamitin zagayan Maulidin Annabi dan talafawa marasa lafiya Gudawa da Mai.

Image

Shirin safe na bbc hausa

I am listening to BBC Hausa, check out this episode: https://player.zenomedia.com/share/BBCNewsHausa?stationId=5f626c7c-5846-4dee-ace4-4b20efa5e1fe&streamId=w3ct1qmm-w4hqxfw5&referrer=shareStream&lang=eng

PRESS STATEMENT GOVERNOR MATAWALLE SWEARS-IN SIX COMMISSIONERS, TWO PERMANENT SECRETARIES AND CHAIRMAN BOARD OF INTERNAL REVENUE CHARGES THEM ON FORMIDABLE TEAM WORK His Excellency, the Zamfara State Executive Governor Hon. Dr. Bello Mohammed Matawalle MON (Shattiman Sakkwato) has said that the last cabinet dissolution he did is aimed at stocktaking on the individual and collective members of the cabinet.The governornor who stated this today while swearing-in six new commissioners, two permanent secretaries and the chairman of the state's Board of Internal Revenue Services also said the objective is part of his administration's determination to form a formidable team that will work assiduosly for the growth and development of the state.The swearing in ceremony was held at the Government House Council Chamber with the oath of office administered by the state chief Judge, Justice Kulu Aliyu.Governor Matawalle charged the new Honourable Commissioners to work closely with their permanent secretaries and inject new ways that will further make the state more attractive to investors.The Shattiman Sakkwato also implored all the appointees to look into ways of imroving the security of the state by working in consonance with each other for the betterment of a new Zamfara.While congratulating the new Chairman of the Internal Revenue Services Board, the governor drew his attention to the needs of boosting internal revenue generation for the continued provision and improvement of basic amenities in the state.He urged civil servants and citizens in the state to continue to support the government with prayers and credible information in order to sustain safe communities in all parts of the state.Those sworn-in as Honourable Commissioners are Ibrahim Magaji Dosara, Sufiyanu Bashir Yuguda, Yazeed Shehu Danfulani, Rabiu Garba Gusau, Abubakar S/Pawa Dambo and Barrister Aminu Junaidu Kaura The Permanent Secretaries are Kabiru Yusuf Gusau and Lawal Hussein while Akilu Muhammad Dama was sworn-in as the Chairman Zamfara State Board of Internal Revenue Delivering the vote of thanks on bahalf of the appointees, Hon. Sufiyanu Bashir Yuguda assured to work hard and bring more development in the state Saying that they were honoured by the confidence responsed on them and their selection and appointment as cabinet members in a state with a population of over four million people.Yuguda further said that the governor strives in the provision of solid foundation for the development of the state as being acknowledged all over the country especially by appointing over seventy percent youths in the state.He promised their total support and cooperation to government policies and programmes especially concerning the security issues facing the state.The swearing-in ceremony was attended by the Speaker, Zamfara State House of Assembly, Hon Nasiru Maazu Magarya, Acting Secretary to the State Government and Head of Service, Alhaji Kabiru Balarabe, Senator Hassan Muhammad Nasiha, Senator Sahabi Ya'u and Honorary advisor to the governor, Hon. Sani Abdullahi Shinkafi Others include Ambassador Bashir Yuguda Gusau, Former Deputy Governors, Mallam Ibrahim Wakkala Muhammad and Hon Muktar Ahmad Anka, Hon Aminu Sanin Jaji, Chief of Staff to the Speaker National Assembly, Hon Sanusi Garba Rikiji, Ambassador Chika Shehu Bunu, Honourable Grand Khadi Dahiru Muhammad, Members of Zamfara State House of Assembly, Special Advisers, Permanent Secretaries and Directors General among others.Yusuf Idris Gusau Director-General, Media, Public Enlightenment and Communications Government House, Gusau 2nd August, 2021

THE GREAT RATTAWU.

Image

https://directnewssite.wordpress.com/2021/08/02/zamfara-police-rescues-two-kidnaped-students-of-fg-college-yauri-kebbi-state/

DAGA YANZU MASU AMFANA DA RIKICHIN SIYASAR JAHAR ZAMFARA BASU SA KE SAMUN NATSUWA---------------------------Akwai Bukatar mu lura da kyau a kowwache gaba ta siyasar jahar Zamfara a duk lokachin da ake tunanin samun hadin kai da fahimtar juna a siyasar jahar akwai wasu shedanu wadanda gidajen siyasar su sun mutu basuda amfani ga al'ummar jahar Zamfara, zasu shiga su fita su fara rubuche-rubuche wadanda daga karshe zasu mayar da hannun agogo baya, wadannan mutanen yanzu haka sun fara kuma idan mai girma Gwamna bai taka masu burki ba zasu cigaba da haifar masa da rikichi a siyasar shi, daga karshe abunda kawai suke so a basu kudade su riqa zuwa yawon buda ido suda iyalan su a kasashen ketare.Wadannan mutanen sun kasu gida uku kuma duk mutum guda ya kyankyasosu, gasu kamar haka:1. Gidan Siyasar Yarima2. Gidan Siyasar Wakkala3. Gidan siyasar Jaji.Dukkanin su suna biyayya ga Yarima kuma basu taba barin mai girma Gwamna ya samu zaman lafiya a siyasar shi muddin yace zai jawo Shehi da Sen. Marafa domin zaman sulhu da nufin dunke duk wata matsala domin fuskantar jahar Zamfara.Yarima yana matukar hassadar Shehi kuma muddin da yawun bakin shi babu wata maslaha da zai bari a samu tsakanin Matawalle da Shehi, domin bukatar shi ya za'ayi ya kawar da shehi ta kowwane irin yanayi.Jaji ya jagoranchi shugaban kwamiti na tsaro a majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya a dai-dai lokachin da jahar Zamfara ta ke bukatar kulawa ta musamman babu wata hubbasa wadda zamu nuna ta fannin kikarin da yayi ga tsaron jahar Zamfara, haka zalika dukkan dan jahar Zamfara yasan irin makudan kudaden da ake zargin ya sata na makamai, wanda ko a kwanakin baya EFCC ta shafawa gidan sa da ke tudun wada jan fenti.Daga yanzu duk wani shedani da kuka gani yana yabon Yarima daga cikin kyankyasar su ne, haka zalika zaku cigaba da ganin rubututtuka na cin mutunchi ga Jagororin mu, Musamman Shehi da Sanata Marafa domin sune ciwon idon su.Mudai yan jamiyyar APC ne kuma isko mu akayi, jagororin mu sun san yanchin mu, bamu taba kulla alaqa da yan sari, yan jari hujja masu siyasa da gidan gona, anso a chimana mutunchi amma Allah ya tabbatar da gaskiya, indai har mai girma Gwamna da gaske yakeyi akan wannan sulhun ba turo shi akayi ba tabbas in shaa Allah za a samu cigaba, domin Allah baya bata shirin masu son gyara, amma idan har akwai wata manufa acikin neman wannan sulhun tabbas jagororin mu a natse suke kuma suna kallon dukkan abunda zai kai ya komo, baza'ayi mana laya ba da izinin Allah.Daga yanzu babu wata sauran natsuwa daga wurin masu kasuwanchi da rikichin siyasar jahar Zamfara, da yardar Allah kudin jahar Zamfara basu sake shiga gidan gonar kaji idan 2023 tayi in shaa Allah, domin al'ummar jahar Zamfara zasu yiwa kansu zabi na shugaba wanda baya biyayya ga munafuki da munafucchi.Ya Allah duk wani mai shirin yin wani kulle-kulle da tuggu akan zaman lafiyar siyasar jahar Zamfara Allah kasan shi kayi mana maganin shi, Allah yaba gwamnatin Matawalle dama ta fuskanchi ayyukan da ke gaban ta domin ciyar da jahar Zamfara gaba.Amin.Mansoor M. Haroon01 August, 2021Chairman:SEN. MARAFA SOLIDARITY FOUNDATION, ZAMFARA STATE

MATASA A MOTSA

Image

MAKAHO DA WARGAJI.

pwk8v

NAR TV

 

SPOKESPERSON OF SEN. MARAFA ASK ZAMFARA APC SUPPORTERS NOT TO PARTICIPATE IN FRESH MEMBERSHIP RE-VALIDATION EXERCISE.

 The Spokesperson of Senator Kabiru Garba Bello Bakyasuwa has declared that members of APC Yari faction has no business with the rescheduled APC membership re-validation exercise rescheduled for Zamfara since the Hassan Nasiha led caretaker committee Bakyasuwa who spoke to the managing editor of this medium on phone said, there is no way their faction of the APC can participate in an exercise which is illegitimate according to law. They are not legitimately constituted and our faction of the APC did not recognize their committee and by implications we cannot recognize their action. He said as per as they are concerned their membership cards are valid since there is no NEC or NWC decision reached to invalidate the membership card noting that it’s the same membership exercise conducted by all the states together with Zamfara that is used as ladder for the APC to conduct the nationwide Congress currently going on across the country. “Someone who does not have a party membership c...

ZAMFRA POLICE ANNOUNCES THE RESCUE OF 2 ABDUCTED STUDENTS OF FGC BIRNIN YAURI

  Zamfara State Police Commissioner Hussaini Rabiu said his men attached to tactical operation had on Saturday succeeded in rescuing two abducted students of FGC Birnin Yauri at a nearby bush of Babbar Doka village of Dansadau district of Zamfara State. The Police Commissioner while addressing a press conference gave the names of the abducted students as Maryam Abdulkarim a 15-year-old girl from Wushishi and Faruk Buhari a 17 years old boy from Wara in Kebbi State. Hussaini Rabiu Said the students have been taken to the hospital for medical examination, and they were debriefed at the police headquarters in Gusau. He further said, the victims would be handed over to Kebbi State Government through the state police commissioner.